Sautuka

Featured Create an Ad

Musics » Hakuri ginshikin rayuwar aure | Hira da Malam Aminu Mai Dawa

Hakuri ginshikin rayuwar aure | Hira da Malam Aminu Mai Dawa

Shirinmu na Rayuwa da Zamantakewa na yau ya tattauna ne da Malam Aminu Adamu Mai Dawa (Imam Muslim), dake U/Kanawa, Kaduna, game da muhimmacin hakuri a rayuwar zaman aure. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da shi.

Created Apr 30 by Bakandamiya
Hakuri ginshikin rayuwar aure | Hira da Malam Aminu Mai Dawa
Pop-out Player
Share  |  Report  |  5 plays  |  161 views

No Stickers to Show

X