Sautuka

Ina cikin azumi sai na yi hararwa (amai). Yaya azumina ya ke?

Malam, ina cikin azumi sai na yi hararwa, wato amai. Shin yaya azumina ya ke? Sheikh (Dr) Isa Ali Pantami ne ya amsa wannan tambayar.

Created Jun 23 by Fatawa Online
Ina cikin azumi sai na yi hararwa (amai). Yaya azumina ya ke?
Pop-out Player
Share  |  Report  |  12 plays  |  123 views

No Stickers to Show

X