Ku saurari shahararren wakar nan na marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero mai taken 'Ado Na Abbas Dan Maje', wacce marigayi Alhaji Musa Dankwairo ya rera masa.
Comments