Sautuka

Musics » Magana jari ce: Littafi na biyu na Alhaji Abubakar Imam

Magana jari ce: Littafi na biyu na Alhaji Abubakar Imam

Ku saurari littafin Magana jari ce na biyu wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta sannan kamfanin Northern Nigeria Publishing Company (NNPC) ya buga a shekarar 1937

Created February 27, 2019 by Bakandamiya
Magana jari ce: Littafi na biyu na Alhaji Abubakar Imam
Pop-out Player
Share  |  Report  |  1,211 plays  |  23,267 views

Comments

0 comments