Musics » 18 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh (Dr) Isa Ali Pantami
18 Ramadan Tafsir 1442-2021-Sheikh (Dr) Isa Ali Pantami
Tafsirin Alkur'ani mai girma na 18 Ramadan 1442/2021 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
Comments