Featured Create an Ad

Sautuka

Musics » Illolin yawon bariki: Hira da Haj. Maryam Alhassan Dan Iya

Illolin yawon bariki: Hira da Haj. Maryam Alhassan Dan Iya

A wannan shiri na 'Rayuwa da Zamantakewa', mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ta tattauna tare da Hajiya Maryam Alhassan Dan iya, marubuciyar littattafan Hausa, game da dalilan da ke kawo mata su shiga yawon bariki da kuma matsalolin da hakan ke janyowa har da ma yadda za a shawo kan matsalar.

Created November 7, 2019 by Bakandamiya
Illolin yawon bariki: Hira da Haj. Maryam Alhassan Dan Iya
Pop-out Player
Share  |  Report  |  95 plays  |  1,399 views

No Stickers to Show

X