Sautuka

Featured Create an Ad

Musics » Neman na kai ya fi yawon maula: Hira da Haj. Maryam Ibrahim

Neman na kai ya fi yawon maula: Hira da Haj. Maryam Ibrahim

A sabon shirinmu na 'Rayuwa da Zamantakewa', mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ta tattauna ne tare da Hajiya Maryam Ibrahim (First Lady), founder na Masshu's Save Life Initiative, game da matsalolin dake tattare da yawon maula da kuma yadda matasa, musamman mata za su dogara da kansu.

Created November 13, 2019 by Bakandamiya
Neman na kai ya fi yawon maula: Hira da Haj. Maryam Ibrahim
Pop-out Player
Share  |  Report  |  44 plays  |  1,706 views

No Stickers to Show

X