Sautuka

Featured Create an Ad

Musics » Illolin fyade ga yara mata: Hira da Haj. Bilkisu Zailani

Illolin fyade ga yara mata: Hira da Haj. Bilkisu Zailani

Sabon shirinmu na 'Rayuwa da Zamantakewa' a yau ya yi hira ne da Hajiya Bilkisu Zailani (Queen Shiba) game da illolin fyade ga yara mata da kuma hanyoyin magance su. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da ita.

Created December 5, 2019 by Bakandamiya
Illolin fyade ga yara mata: Hira da Haj. Bilkisu Zailani
Pop-out Player
Share  |  Report  |  91 plays  |  1,739 views

No Stickers to Show

X