Sautuka

Featured Create an Ad

Musics » Yaudarar 'yan mata da samari ke yi | Hira da Aliyu Yarima

Yaudarar 'yan mata da samari ke yi | Hira da Aliyu Yarima

Shirinmu na 'Rayuwa da Zamantakewa', na yau ya yi hira ne da Malam Aliyu Husseini Musa Yarima (Malam Sahabi cikin shirin 'Kwana Casa'in' na Arewa24) a kan matsaloli da maslahohi game da yaudara da samari ke yiwa 'yan mata. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta gudanar da shirin daga Kaduna.

Created December 19, 2019 by Bakandamiya
Yaudarar 'yan mata da samari ke yi | Hira da Aliyu Yarima
Pop-out Player
Share  |  Report  |  72 plays  |  1,737 views