Ku saurari bayanin Professor Muhammad Arsalan Muhammad a game da cutar coronavirus. Shi dai Professor Muhammad Arsalan Muhammad na daga cikin manyan malamai da ke Tsangayar Shari'a ta Jami'ar Ahmadu Bello, kuma ya kasance mai fashin baki game da al'aumar yau.