Sautuka

Musics » Ba mafita ba ce korar yara daga gidajen iyayensu

Ba mafita ba ce korar yara daga gidajen iyayensu

A yau shirinmu na Rayuwa da Zamantakewa ya tattauna ne da Malama Sadiya Isa Sulaiman, Chairperson na Babajo Foundation, Kaduna, game da matsalolin dake tattare da korar yara daga gidajen iyayensu. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da ita.

Created March 30, 2020 by Bakandamiya
Ba mafita ba ce korar yara daga gidajen iyayensu
Pop-out Player
Share  |  Report  |  44 plays  |  1,252 views

Comments

2 comments