Ku saurari Tekun Labarai: Littafi Na Daya (Rana Ta Uku) wanda Danladi Haruna ya rubuta.
Ku saurari wakar Yaki Da Rashin Da'a na marigayi Alhaji Musa Dankwairo.
Saurari complete audio na littafin Gidan Mati (01 - 12), wanda ni Bingyel Fulani da kuma Rufaida Umar muka rubuta.
Ku saurari labarin Dankutungayya daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Shida wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
Ku saurari Tekun Labarai: Littafi Na Daya (Rana Ta Biyu) wanda Danladi Haruna ya rubuta.
Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah At-Talaq (065), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.
Ku saurari Audion shahararren littafin Tani Yar Amana wanda ni Fulani Bingel da Rufaida Umar muka wallafa.
Ku saurari Tekun Labarai: Littafi Na Daya (Rana Ta Farko) wanda Danladi Haruna ya rubuta.
Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Az-Zukhruf (43).
Ku saurari Audion shahararren littafin Tani Yar Amana wanda ni Fulani Bingel da Rufaida Umar muka wallafa.