Featured Create an Ad

Sautuka

 • Created December 9, 2020 by Dandalin Dr. Bukar Usman, OON

  Ku saurari labarin Marainiya daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Daya wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.

  . 3 Likes . 26 Plays . 222 Views
  Marainiya | Taskar Tatsuniyoyi 1 | Bukar Usman
  Pop-out Player
 • Created December 8, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurarin wakar sarkin Kazaure mai taken 'Iro Mai Kasada Makarin Gaba', wacce marigayi Alhaji Musa Dankwairo ya rera masa.

  . 23 Plays . 195 Views
  Iro mai kasada makarin gaba | Alhaji Musa Dankwairo
  Pop-out Player
 • Created December 8, 2020 by Lawan Dalha

  Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Al-Haqqah (69).

  . 2 Likes . 9 Plays . 219 Views
  Koyon karatun Al Quran | Surah Al-Haqqah (69)
  Pop-out Player
 • Created December 8, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar Adam A. Zango mai taken 'Komai daga Allah ne....'

  . 8 Plays . 182 Views
  Komai daga Allah ne | Adam A. Zango
  Pop-out Player
 • Created December 8, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari labarin wani bakauye da wadansu yan birni, labari na bakwai a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.

  . 5 Plays . 203 Views
  Labarin wani bakauye da wadansu yan birni | Magana Jari Ce 1
  Pop-out Player
 • Created December 7, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar marigayi Hassan Wayam mai taken 'Tana Kukan Kurciya, Tana Kukan Zabuwa....'

  . 3 Likes . 29 Plays . 237 Views
  Tana kukan kurciya, tana kukan zabuwa | Hassan Wayam
  Pop-out Player
 • Created December 7, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari labarin Sahoro da Sahorama, labari na shida a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.

  . 2 Likes . 10 Plays . 230 Views
  Labarin Sahoro da Sahorama | Magana Jari Ce 1
  Pop-out Player
 • Created December 5, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar da marigayi Alhaji Musa Dankwairo ya yiwa marigayi Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto mai taken 'Sardauna Dan Muhammadu Jikan Garba'.

  . 1 Like . 28 Plays . 264 Views
  Sardauna dan Muhammadu jikan Garba | Alhaji Musa Dankwairo
  Pop-out Player
 • Created December 5, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari labarin auta dan sarkin noma da namun daji, labari na biyar a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.

  . 3 Likes . 10 Plays . 234 Views
  Labarin auta dan sarkin noma da namun daji | Magana Jari Ce 1
  Pop-out Player
 • Created December 4, 2020 by Lawan Dalha

  Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah As-Saffat (037), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.

  . 6 Likes . 6 Plays . 211 Views
  Quran Surah As-Saffat (037) | Sheikh Maher Al Muaiqly
  Pop-out Player