Ku saurari labarin sauna kira mana shashasha, labari na hudu a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.
Ku saurari shahararren wakar nan na marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero mai taken 'Ado Na Abbas Dan Maje', wacce marigayi Alhaji Musa Dankwairo ya rera masa.
Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Al-Ma'arij (70).
Ku saurari labarin banza ta kori wofi, labari na uku a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.
Ku saurari shahararren wakar nan na Shago wacce mashahurin mawakin yan dambe marigayi Muhammadu Dan Anace ya rera.
Ku saurari labarin wani bororo da dan zaki, labari na biyu a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.
Ku saurari wakar shahararren mawakin kasar Hausa, marigayi Ibrahim Naramba mai taken "Gwarzon Shamaki Na Malam Toron Giwa...."
Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Yasin (036), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.
Ku saurari labarin Sarki Abdulrahman da dansa, labari na farko a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.
Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Nuh (71).