Sautuka

 • Created December 4, 2020 by Lawan Dalha

  Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah As-Saffat (037), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.

  . 6 Likes . 6 Plays . 300 Views
  Quran Surah As-Saffat (037) | Sheikh Maher Al Muaiqly
  Pop-out Player
 • Created December 4, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari labarin sauna kira mana shashasha, labari na hudu a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.

  . 3 Likes . 8 Plays . 372 Views
  Labarin sauna kira mana shashasha | Magana Jari Ce 1
  Pop-out Player
 • Created December 4, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari shahararren wakar nan na marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero mai taken 'Ado Na Abbas Dan Maje', wacce marigayi Alhaji Musa Dankwairo ya rera masa.

  2 Comments . 4 Likes . 32 Plays . 384 Views
  Wakar Sarkin Kano Ado Bayero | Alhaji Musa Dankwairo
  Pop-out Player
 • Created December 3, 2020 by Lawan Dalha

  Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Al-Ma'arij (70).

  . 5 Likes . 12 Plays . 333 Views
  Koyon karatun Al Quran | Surah Al-Ma'arij (70)
  Pop-out Player
 • Created December 2, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari labarin banza ta kori wofi, labari na uku a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.

  . 1 Like . 12 Plays . 382 Views
  Labarin banza ta kori wofi | Magana Jari Ce 1
  Pop-out Player
 • Created November 29, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari shahararren wakar nan na Shago wacce mashahurin mawakin yan dambe marigayi Muhammadu Dan Anace ya rera.

  . 1 Like . 30 Plays . 367 Views
  Wakar Shago | Muhammadu Dan Anace
  Pop-out Player
 • Created November 29, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari labarin wani bororo da dan zaki, labari na biyu a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.

  . 3 Likes . 12 Plays . 337 Views
  Labarin wani bororo da dan zaki | Magana Jari Ce 1
  Pop-out Player
 • Created November 29, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar shahararren mawakin kasar Hausa, marigayi Ibrahim Naramba mai taken "Gwarzon Shamaki Na Malam Toron Giwa...."

  . 1 Like . 13 Plays . 315 Views
  Gwarzon Shamaki | Ibrahim Narambada
  Pop-out Player
 • Created November 27, 2020 by Lawan Dalha

  Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Yasin (036), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.

  . 4 Likes . 10 Plays . 307 Views
  Quran Surah Yasin (036) | Sheikh Maher Al Muaiqly
  Pop-out Player
 • Created November 26, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari labarin Sarki Abdulrahman da dansa, labari na farko a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.

  . 1 Like . 17 Plays . 348 Views
  Labarin Sarki Abdulrahman | Magana Jari Ce 1
  Pop-out Player