Ku saurari wakar Sarkin Musulmi Sir Abubakar iii wacce Salihu Jankidi ya rera masa.
Ku saurari wakar yabon Annabi S.A.W. mai taken "Arzikinsa Ne" wacce Musa Garba Gashua (MGG) ya rera.
Ku saurari Bakandamiyar Dr. Mmman Shata Katsina, wakar da yake yiwa kansa kirari.
Ku saurari labarin wani jaki da sa, labari na goma sha daya a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.
Ku saurari wakar Garba Na Godi wacce Muhammadu Dan Anace ya rera masa.
Soyayyar da aka rabu ba tare da an zata ba...
Ku saurari wakar da Alhaji Musa Dankwairo ya yiwa Sardauna Sokoto mai taken 'Mai Damarar Yaki Dan Hassan'.
Ku saurari littafin Jarumin Sarki da Wasu Labarai daga Taskar Tatsuniyoyi Na Biyu wanda Dr. Bukar Usman, OON ya rubuta.
Ku saurari labarin Zomo da Damo daga Taskar Tatsuniyoyi Na Biyu wanda Dr. Bukar Usman, OON ya rubuta.
Ku saurari wakar da Nazir Ahmad ya yiwa Sanusi Lamido II lokacin da aka mishi sarautar Danmajen Kano kafin daga baya ya zama sarki Kano.