Tafsirin Alkur'ani mai girma na 12 Ramadan 1441/2020 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 11 Ramadan 1441/2020 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
Tafsirin Alkur'ani mai girma na 11 Ramadan 1441/2020 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah An-Nisa'a (004), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.
Mu koyi karatun Al Qur'an Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah An-Nasr (110).
Ku saurari wakar 'Duniya Gidan Kashe Ahu' na Alhaji (Dr) Adamu Dan Maraya Jos.
Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 10 Ramadan 1441/2020 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
Tafsirin Alkur'ani mai girma na 10 Ramadan 1441/2020 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 09 Ramadan 1441/2020 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.
Mu koyi karatun Al Qur'an Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Al-Masad (111).