Sautuka

 • Created May 2, 2020 by Lawan

  Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Ali Imran (003), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.

  . 9 Likes . 8 Plays . 681 Views
  Quran Surah Ali Imran (003) | Sheikh Maher Al Muaiqly
  Pop-out Player
 • Created May 1, 2020 by Lawan

  Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 08 Ramadan 1441/2020 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.

  1 Comment . 5 Likes . 7 Plays . 666 Views
  08 Ramadan Tafsir 1441-2020 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
  Pop-out Player
 • Created May 1, 2020 by Lawan

  Tafsirin Alkur'ani mai girma na 08 Ramadan 1441/2020 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.

  . 20 Likes . 19 Plays . 849 Views
  08 Ramadan Tafsir 1441-2020 | Sheikh (Dr) Isa Ali Pantami
  Pop-out Player
 • Created May 1, 2020 by Lawan

  Mu koyi karatun Al Qur'an Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Al-Ikhlas (112).

  . 3 Likes . 10 Plays . 552 Views
  Koyon karatun Al Quran | Surah Al-Ikhlas (112)
  Pop-out Player
 • Created May 1, 2020 by Lawan

  Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 07 Ramadan 1441/2020 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.

  . 6 Likes . 46 Plays . 2,262 Views
  07 Ramadan Tafsir 1441-2020 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
  Pop-out Player
 • Created April 30, 2020 by Lawan

  Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 06 Ramadan 1441/2020 wanda limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmad Sa'eed Maqari ya gabatar.

  . 5 Plays . 788 Views
  06 Ramadan Tafsir 1441-2020 | Sheikh (Prof.) Ibrahim Maqari
  Pop-out Player
 • Created April 30, 2020 by Lawan

  Tafsirin Alkur'ani mai girma na 07 Ramadan 1441/2020 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.

  4 Comments . 19 Likes . 25 Plays . 776 Views
  07 Ramadan Tafsir 1441-2020 | Sheikh (Dr) Isa Ali Pantami
  Pop-out Player
 • Created April 30, 2020 by Bakandamiya

  Shirinmu na Rayuwa da Zamantakewa na yau ya tattauna ne da Malam Aminu Adamu Mai Dawa (Imam Muslim), dake U/Kanawa, Kaduna, game da muhimmacin hakuri a rayuwar zaman aure. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da shi.

  1 Comment . 7 Likes . 8 Plays . 623 Views
  Hakuri ginshikin rayuwar aure | Hira da Malam Aminu Mai Dawa
  Pop-out Player
 • Created April 29, 2020 by Lawan

  Ku saurari muhimmin darasi daga cikin hudubar bankwana ta Manzon Allah (SAW), wanda Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya gabatar a masallacin Al Noor dake Wuse II, Abuja.

  2 Comments . 20 Likes . 33 Plays . 1,084 Views
  Darasi daga hudubar bankwanar Annabi SAW | Sheikh Aminu Daurawa
  Pop-out Player
 • Created April 29, 2020 by Lawan

  Tafsirin Alkur'ani mai girma na 06 Ramadan 1441/2020 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.

  2 Comments . 15 Likes . 7 Plays . 746 Views
  06 Ramadan Tafsir 1441-2020 | Sheikh (Dr) Isa Ali Pantami
  Pop-out Player