Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na Ramadan 1441/2020 wanda Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya gabatar a ranar 01 Ramadan 1441 (24/04/2020).
Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na 02 Ramadan 1441/2020 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
Tafsirin Alkur'ani mai girma na 01 Ramadan 1441/2020 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.
Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na Ramadan 1441/2020 wanda Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya gabatar a ranar 29 Sha'aban 1441 (23/04/2020).
Ku saurari wakar 'Mutum da Al'adunsa' na marigayi Alhaji Adamu Dan Maraya Jos, wakar da ta yi suna a bukin FESTAC da aka yi a Lagos a shekarar 1977.
Ku saurari wakokin shahararren mawakin kuntigi, marigayi Alhaji Adamu Dan Maraya Jos.
Ku saurari wakar da Ado gwanja ya rerawa amaryarsa, Maimuna, mai taken 'Rayu Da Ni, Mu Mutu Tare, Wallahi Kin Yi Min Halacci'.
Ku saurari wakar Alhaji Musa Dankwairo na Danmadamin Adamawa, Alhaji Ali Baba.
Shirinmu na Rayuwa da Zamantakewa na yau ya tattauna ne da Hajiya Dahara Salisu Mu'azu, Malama a Madarasatul Hubbul Ikwanil Islam, Kaduna, game da matsalolin dake tattare da baiwa tarbiyar 'ya mace kulaea fiye da na da namiji. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da ita.
Ku saurari wakar Alhaji Ahmed Aruwa na shahararren makalin Taushi, Alhaji Sani Aliyu Dandawo.