Sautuka

 • Created April 15, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari bayanin hukuncin wanda ya bar lokacin sallah ta wuce mishi da gangan daga Sheikh (Dr.) Isa Ali Pantami.

  . 14 Plays . 738 Views
  Hukuncin barin sallah ta wuce da gangan | Sheikh Isa Pantami
  Pop-out Player
 • Created April 15, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar Turakin Zazzau, Turaki Aminu, wacce Alhaji Sani Aliyu Dandawo ya rera mishi.

  1 Comment . 76 Plays . 1,087 Views
  Wakar Turaki Aminu | Sani Aliyu Dandawo
  Pop-out Player
 • Created April 15, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar Dr Mamman Shata mai taken 'Kai 'yan yara gumina na ke ci'.

  . 55 Plays . 1,020 Views
  Wakar 'yan yara gumina na ke ci | Mamman Shata
  Pop-out Player
 • Created April 14, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar marigayi Muhammadu Dan'anace mai taken "Sannu na Delu".

  . 12 Likes . 77 Plays . 1,333 Views
  Wakar Sannu na Delu | Muhammadu Dan'anace
  Pop-out Player
 • Created April 13, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar da marigayi Alhaji Musa Dankwairo Maradun ya yiwa Bakalori Dam.

  . 6 Likes . 54 Plays . 867 Views
  Wakar Bakalori Dam | Alhaji Musa Dankwairo
  Pop-out Player
 • Created April 12, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar kudin Nigeria mai taken 'Naira da Kwabo Sabon Kudi' wacce marigayi Haruna Uji ya rera.

  . 7 Likes . 58 Plays . 1,032 Views
  Wakar kudin Nigeria | Haruna Uji
  Pop-out Player
 • Created April 12, 2020 by Bakandamiya

  Daga Dr Abdallah Usman Gadon Kaya, ku saurari yadda ake sallar Tarawihi da kuma irin falalar dake tattare da ita a cikin watan Ramadan.

  2 Comments . 5 Likes . 14 Plays . 803 Views
  Yadda ake sallar Tarawihi da kuma falalarsa cikin watan Ramadan
  Pop-out Player
 • Created April 10, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar Alhaji Kabiru Mado wacce marigayi Alhaji Musa Dankwairo ya mi shi.

  . 1 Like . 50 Plays . 885 Views
  Wakar Kabiru Mado | Alhaji Musa Dankwairo
  Pop-out Player
 • Created April 8, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar Ahmed Aruwa wacce marigayi Alhaji Musa Dankwairo Maradun ya rera masa.

  1 Comment . 7 Likes . 39 Plays . 878 Views
  Wakar Ahmed Aruwa | Alhaji Musa Dankwairo
  Pop-out Player
 • Created March 30, 2020 by Bakandamiya

  A yau shirinmu na Rayuwa da Zamantakewa ya tattauna ne da Malama Sadiya Isa Sulaiman, Chairperson na Babajo Foundation, Kaduna, game da matsalolin dake tattare da korar yara daga gidajen iyayensu. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da ita.

  2 Comments . 22 Likes . 44 Plays . 1,252 Views
  Ba mafita ba ce korar yara daga gidajen iyayensu
  Pop-out Player