Ku saurari bayanin Professor Muhammad Arsalan Muhammad a game da cutar coronavirus. Shi dai Professor Muhammad Arsalan Muhammad na daga cikin manyan malamai da ke Tsangayar Shari'a ta Jami'ar Ahmadu Bello, kuma ya kasance mai fashin baki game da al'aumar yau.
Ku saurari wakar sana'a na Barmani Choge mai taken 'Sakarai ba ta da wayo'.
Ku saurari bayani bisa sabon novel da Aisha A. Yabo (Fulani) ta rubuta mai taken RAYUWARMU. Wannan sabon labari na dauke ne da abubuwan ban mamaki da al'ajabi da soyayya da kuma ban tausayi - littafi ne da yake ?auke da labarin rayuwarmu.
Sabuwar wa?ata kenan mai suna Mairo
Shirin Rayuwa da Zamantakewa na wannan karo ya tattauna ne da wani dan jarida a garin Kaduna, Malam Yahaya Tasi'u Aliyu, game da muhimmaci da kuma illolin aure da wuri ga mata da maza. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da shi.
A wannan lakca da aka gabatar a Sokoto, Dr Abdullah Usman Gadon Kaya ya yi cikakken bayani da fadakarwa mai tsawo game da sabubban dake kawo mutuwar aure a kasar Hausa a Najeriya.
WA?AR Mai Sona kenan Wacee haiman ya rera a 2019
Ku saurari wakar fim din "Kawaye"
Ku saurari wakar "Hafiz ga ni na zo..." na Umar M. Shareef.
Wakar Hda kanmu Africa mu so juna na Malam Abubakar Ladan Zaria.