Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah Al-Qalam (68).
Ku latsa hoto don sauraron labarin Dagaci da Malaminsa daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Daya wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
Ku latsa hoto don sauraron labarin Wata Mace Mai Ciki daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Daya wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
Ku saurari labarin wani aku da matar ubangidansa, labari na takwas a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.
Ku saurari wakar Misbahu Aka Anfara mai taken 'Ke Ce a Farkon Farko a Zuciyata'.
Ku saurari wakar Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero wacce Maryam Fantimoti ta rera masa.
Ku latsa hoto don sauraron labarin Yarinya Kyakkyawa da Wanta daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Daya wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
Ku latsa hoto don sauraron labarin budurwa marar tabo daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Daya wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
Ku saurari wakar Dr. Mamman Shata Katsina mai taken 'Kai Yan Yara Gumina Na Ke Ci.'
Ku latsa hoto don sauraron labarin Kurege da Kura daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Daya wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.