Sautuka

 • Created April 13, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar da marigayi Alhaji Musa Dankwairo Maradun ya yiwa Bakalori Dam.

  . 6 Likes . 55 Plays . 983 Views
  Wakar Bakalori Dam | Alhaji Musa Dankwairo
  Pop-out Player
 • Created April 12, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar kudin Nigeria mai taken 'Naira da Kwabo Sabon Kudi' wacce marigayi Haruna Uji ya rera.

  . 7 Likes . 58 Plays . 1,199 Views
  Wakar kudin Nigeria | Haruna Uji
  Pop-out Player
 • Created April 12, 2020 by Bakandamiya

  Daga Dr Abdallah Usman Gadon Kaya, ku saurari yadda ake sallar Tarawihi da kuma irin falalar dake tattare da ita a cikin watan Ramadan.

  2 Comments . 5 Likes . 22 Plays . 1,041 Views
  Yadda ake sallar Tarawihi da kuma falalarsa cikin watan Ramadan
  Pop-out Player
 • Created April 10, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar Alhaji Kabiru Mado wacce marigayi Alhaji Musa Dankwairo ya mi shi.

  . 1 Like . 51 Plays . 967 Views
  Wakar Kabiru Mado | Alhaji Musa Dankwairo
  Pop-out Player
 • Created April 8, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar Ahmed Aruwa wacce marigayi Alhaji Musa Dankwairo Maradun ya rera masa.

  1 Comment . 7 Likes . 40 Plays . 1,063 Views
  Wakar Ahmed Aruwa | Alhaji Musa Dankwairo
  Pop-out Player
 • Created March 30, 2020 by Bakandamiya

  A yau shirinmu na Rayuwa da Zamantakewa ya tattauna ne da Malama Sadiya Isa Sulaiman, Chairperson na Babajo Foundation, Kaduna, game da matsalolin dake tattare da korar yara daga gidajen iyayensu. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da ita.

  2 Comments . 22 Likes . 44 Plays . 1,550 Views
  Ba mafita ba ce korar yara daga gidajen iyayensu
  Pop-out Player
 • Created March 26, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari bayanin Professor Muhammad Arsalan Muhammad a game da cutar coronavirus. Shi dai Professor Muhammad Arsalan Muhammad na daga cikin manyan malamai da ke Tsangayar Shari'a ta Jami'ar Ahmadu Bello, kuma ya kasance mai fashin baki game da al'aumar yau.

  . 56 Plays . 1,357 Views
  Bayanin Prof. Muhammad Arsalan Muhammad game da coronavirus
  Pop-out Player
 • Created March 24, 2020 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar sana'a na Barmani Choge mai taken 'Sakarai ba ta da wayo'.

  . 3 Likes . 67 Plays . 1,046 Views
  Sakarai ba ta da wayo | Barmani Choge
  Pop-out Player
 • Created March 5, 2020 by Aisha Abdullahi

  Ku saurari bayani bisa sabon novel da Aisha A. Yabo (Fulani) ta rubuta mai taken RAYUWARMU. Wannan sabon labari na dauke ne da abubuwan ban mamaki da al'ajabi da soyayya da kuma ban tausayi - littafi ne da yake ?auke da labarin rayuwarmu.

  2 Comments . 1 Like . 47 Plays . 1,832 Views
  Rayuwarmu: Sabon Hausa novel da Aisha A. Yabo ta rubuta
  Pop-out Player
 • Created March 1, 2020 by Jamilu Abdulrahman

  Sabuwar wa?ata kenan mai suna Mairo

  2 Comments . 7 Likes . 38 Plays . 835 Views
  Mairo
  Pop-out Player