Sautuka

 • Created January 11, 2020 by Bakandamiya

  A yau shirinmu ya yi hira ne da shuwagabannin Babbar Mace Counseling Services Haj. Khadija Sa'ad (CEO) da Haj. Fatima Alhassan (PRO) game da yadda rayuwar 'ya mace yakamata ya kasance bayan an sanya mata ranar bikinta. Kamar kullum, Hadiza Balarabe ce ta gabatar da shirin.

  . 4 Likes . 124 Plays . 3,328 Views
  Rayuwar 'ya mace bayan an sa mata ranar biki
  Pop-out Player
 • Created January 11, 2020 by Bakandamiya

  Wakar Balara na Alhaji Haruna Uji Hadejiya.

  . 3 Likes . 256 Plays . 5,131 Views
  Wakar Balaraba | Haruna Uji
  Pop-out Player
 • Created December 19, 2019 by Bakandamiya

  Shirinmu na 'Rayuwa da Zamantakewa', na yau ya yi hira ne da Malam Aliyu Husseini Musa Yarima (Malam Sahabi cikin shirin 'Kwana Casa'in' na Arewa24) a kan matsaloli da maslahohi game da yaudara da samari ke yiwa 'yan mata. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta gudanar da shirin daga Kaduna.

  . 73 Plays . 2,670 Views
  Yaudarar 'yan mata da samari ke yi | Hira da Aliyu Yarima
  Pop-out Player
 • Created December 5, 2019 by Bakandamiya

  Sabon shirinmu na 'Rayuwa da Zamantakewa' a yau ya yi hira ne da Hajiya Bilkisu Zailani (Queen Shiba) game da illolin fyade ga yara mata da kuma hanyoyin magance su. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da ita.

  . 1 Like . 97 Plays . 2,703 Views
  Illolin fyade ga yara mata: Hira da Haj. Bilkisu Zailani
  Pop-out Player
 • Created November 28, 2019 by Bakandamiya

  Ku saurari kasidar Hassan Adnan na yabon Annabi (SAW) mai taken 'Sannu Farin Duba'.

  . 663 Plays . 6,492 Views
  Sannu farin duba Annabi | Kasidar Hassan Adnan
  Pop-out Player
 • Created November 13, 2019 by Bakandamiya

  A sabon shirinmu na 'Rayuwa da Zamantakewa', mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ta tattauna ne tare da Hajiya Maryam Ibrahim (First Lady), founder na Masshu's Save Life Initiative, game da matsalolin dake tattare da yawon maula da kuma yadda matasa, musamman mata za su dogara da kansu.

  . 1 Like . 45 Plays . 2,478 Views
  Neman na kai ya fi yawon maula: Hira da Haj. Maryam Ibrahim
  Pop-out Player
 • Created November 9, 2019 by Bakandamiya

  A lakca da ya gabatar a ABU Zaria, Dr Jamilu Zarewa yayi bayanin abubuwan da ya kamata mutum mai neman ilimi ya bi a tsari na Musulunci da kuma irin falalar da bin hakan kan kawo.

  . 7 Likes . 66 Plays . 3,511 Views
  Hukunce-hukunce da falalar neman ilimi a Musulunci
  Pop-out Player
 • Created November 7, 2019 by Bashiru Saidu

  . 1 Like . 48 Plays . 1,666 Views
  Gargajiya
  Pop-out Player
 • Created November 7, 2019 by Bakandamiya

  A wannan shiri na 'Rayuwa da Zamantakewa', mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ta tattauna tare da Hajiya Maryam Alhassan Dan iya, marubuciyar littattafan Hausa, game da dalilan da ke kawo mata su shiga yawon bariki da kuma matsalolin da hakan ke janyowa har da ma yadda za a shawo kan matsalar.

  . 5 Likes . 100 Plays . 2,281 Views
  Illolin yawon bariki: Hira da Haj. Maryam Alhassan Dan Iya
  Pop-out Player
 • Created November 4, 2019 by Bakandamiya

  Ku saurari shirin Rayuwa da Zamantakewa wanda ke kawo muku tattaunawa da kuma hira da mutane daban-daban game da matsaloli da shawarwari da suka shafi rayuwar dan adan a yau da kullum.

  . 96 Plays . 2,795 Views
  Shirin Rayuwa da Zamantakewa
  Pop-out Player