Wasu daga cikin wakokin Umar M. Sharif
Wannan playlist na dauke ne da karatun fassarar Ashmawi wanda marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya yi lokacin rayuwarsa. Allah ya gafarta wa malam. Amin.
Ku saurari fassarar littafin Akhdari wanda marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya yi a lokacin rayuwarsa. Allah Ya gafarta wa Malam da rahama. Kuna iya downloading na complete audio din a wannan link na kasa: https://downloads.bakandamiya.com/downloads/fassarar-akhdari-audio-na-sheikh-abubakar-g
Wannan playlist na dauke ne da fassarar littafin Risala wanda marigayi Sheikh Abubakar Mahmood Gumi ya yi. Allah Ya gafarta masa.
Ku saurari wakokin shahararren mawakin fada, marigayi Alhaji Musa Dankwairo Maradun.
Ku saurari wakokin shahararren mawakin Kannywood, Adamu Hassan Nagudu.