Wannan playlist na dauke ne da fassarar littafin Iziyyah wanda marigayi Sheikh Abubakar Mahmood Gumi ya yi. Allah Ya gafarta masa.
Wakokin Salihu Jankidi
Wannan playlist na dauke ne da wakokin shahararren mawakin danbe, Muhammadu Dan'anace.
Wasu daga cikin wakokin Umar M. Sharif
Wannan playlist na dauke ne da karatun fassarar Ashmawi wanda marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya yi lokacin rayuwarsa. Allah ya gafarta wa malam. Amin.
Wannan playlist na dauke ne fassarar littafin Akhdari wacce marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya yi a lokacin rayuwarsa.. Allah Ya gafarta wa Malam da rahama.