Sautuka

 • Created Feb 10 by Dandalin Dr. Bukar Usman, OON

  Ku saurari littafin Tsurondi da Wasu Labarai daga Taskar Tatsuniyoyi Na Hudu wanda Dr. Bukar Usman, OON ya rubuta.

  . 4 Likes . 2 Plays . 155 Views
  Tsurondi da Wasu Labarai | Taskar Tatsuniyoyi 4 | Bukar Usman
  Pop-out Player
 • Ku saurari labarin Yan Goma Sha Daya daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Hudu wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.

  . 3 Likes . 2 Plays . 141 Views
  Yan Goma Sha Daya | Taskar Tatsuniyoyi 4 | Bukar Usman
  Pop-out Player
 • Ku saurari labarin Wata Mata da Yayanta daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Hudu wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.

  1 Comment . 6 Likes . 3 Plays . 135 Views
  Wata Mata da Yayanta | Taskar Tatsuniyoyi 4 | Bukar Usman
  Pop-out Player
 • Ku saurari labarin Yan Bakwai da Aljana 2 da kuma Wata Mayya da Danta daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Hudu wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.

  . 7 Likes . 7 Plays . 150 Views
  Yan Bakwai da Aljana 2 | Taskar Tatsuniyoyi 4 | Bukar Usman
  Pop-out Player
 • Created Feb 6 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar Aminu Alan Waka mai taken 'Shahara Sanadin Sanina'. Ana hasashen wannan waka ita ce Bakandamiyar Alan Waka.

  1 Comment . 5 Likes . 14 Plays . 182 Views
  Shahara Sanadin Sanina | Aminu Alan Waka
  Pop-out Player
 • Created Feb 5 by Lawan

  Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Ash-Shura (042), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.

  . 7 Likes . 7 Plays . 150 Views
  Quran Surah Ash-Shura (042) | Sheikh Maher Al Muaiqly
  Pop-out Player
 • Created Feb 4 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar Alhaji Musa Dankwairo wacce ya rerawa Sarkin Sudan Shehu Malami.

  . 4 Likes . 18 Plays . 153 Views
  Sarkin Sudan Shehu Malami | Alhaji Musa Dankwairo
  Pop-out Player
 • Created Feb 3 by Bakandamiya

  Ku saurari labarin Munafurcin dodo ya kan ci mai shi, labari na goma sha biyar a cikin littafin Magana Jari Ce 1, wanda marigayi Alhaji Abubakar Imam ya rubuta.

  . 2 Likes . 4 Plays . 165 Views
  Munafurcin dodo ya kan ci mai shi | Magana Jari Ce 1
  Pop-out Player
 • Ku saurari labarin Yan Bakwai da Aljana daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Hudu wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.

  . 6 Likes . 8 Plays . 153 Views
  Yan Bakwai da Aljana | Taskar Tatsuniyoyi 4 | Bukar Usman
  Pop-out Player
 • Created Feb 2 by Lawan

  Mu koyi karatun Al Qur'an Al-Kareem tare da Qari Sheikh Khalifa Al Tunaiji. Surah At-Talaq (65).

  1 Comment . 6 Likes . 7 Plays . 185 Views
  Koyon karatun Al Quran | Surah At-Talaq (65)
  Pop-out Player