Ku latsa hoton dake sama don sauraren wakokin fasihin mawakin nan, Nazir M. Ahmad.
Ku saurari wakokin shahararren mawakin fada, marigayi Alhaji Musa Dankwairo Maradun.
Wannan playlist na kunshe ne da wakokin shahararren makadin fadan nan marigayi Ibrahim Narambada.
Wannan playlist na kunshe ne da wakokin shahararren mawakin Hausan nan Alhaji Dr Mamman Shata Katsina.
Wannan playlist na dauke ne fassarar littafin Akhdari wacce marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya yi a lokacin rayuwarsa.. Allah Ya gafarta wa Malam da rahama.
Ku saurari wakokin shahararren mawakin yan danbe, marigayi Muhammadu Dan Anace.
Wakokin Salihu Jankidi
Wannan albam na dauke ne da wakokin yabon Manzon Allah (SAW) wanda fasihi Musa Garba Gashua (MGG) ya rera.
Ku saurari wakokin shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara.
Wannan playlist na dauke ne da fassarar littafin Risala wanda marigayi Sheikh Abubakar Mahmood Gumi ya yi. Allah Ya gafarta masa.