Featured Create an Ad

Sautuka

 • Created October 24, 2018 by Bakandamiya

  Wannan playlist na kunshe ne da wakokin shahararren mawakin Kannywood Hausa, Misbahu Aliyu Aka Anfara.

  . 420 Plays . 12,419 Views
  Wakokin Misbahu Aka Anfara
  Pop-out Player
 • Created November 14, 2018 by Bakandamiya

  Wannan playlist na kunshe ne da wakokin shahararriyar mawakiyar nan, Maryam Fantimoti, wacce ake cewa Fantimotin waka.

  . 419 Plays . 8,767 Views
  Wakokin Maryam Fantimoti
  Pop-out Player
 • Created November 9, 2018 by Bakandamiya

  Ku saurari karatun littafin Ruwan Bagaja wanda Alhaji (Dr) Abubakar Imam ya rubuta, bugawar Northern Nigeria Publishing Company (NNPC), Zaria, 1966

  . 372 Plays . 12,510 Views
  Littafin Ruwan Bagaja na Alhaji Abubakar Imam
  Pop-out Player
 • Created September 10, 2018 by Bakandamiya

  Littafin Jiki Magayi wanda John Tafida Umaru Zaria da Rupert M. East suka rubuta sannan kamfanin buga litattafai na Northern Nigerian Publishing Company, Zaria suka buga a shekarar 1955.

  . 2 Likes . 339 Plays . 5,660 Views
  Littafin Jiki Magayi na John Tafida Umaru Zaria da R. M. East
  Pop-out Player
 • Created February 16, 2019 by Bakandamiya

  Ku saurari karatun littafin Magana Jari Ce na farko wanda marigayi Alahji Abubakar Imam ya rubuta sannan kamfanin NNPC suka buga a shekarar 1937.

  1 Comment . 10 Likes . 325 Plays . 3,758 Views
  Magana jari ce: Littafi na farko na Alhaji Abubakar Imam
  Pop-out Player
 • Created July 23, 2018 by Bakandamiya

  Littafin Kitsen Rogo wanda Abdulkadir Dangambo ya rubuta sannan kamfanin buga litattafai na Northern Nigerian Publishing Company, Zaria suka buga a shekarar 1978.

  . 2 Likes . 261 Plays . 3,447 Views
  Littafin Kitsen Rogo na Abdulkadir Dangambo
  Pop-out Player
 • Created November 29, 2018 by Bakandamiya

  Ku saurari karatun littafin Shaihu Umar na marigayi Alhaji Sir Abubakar Tafawa Balewa.

  2 Comments . 3 Likes . 238 Plays . 2,782 Views
  Littafin Shaihu Umar na Alhaji Sir Abubakar Tafawa Balewa
  Pop-out Player
 • Created October 16, 2019 by Bakandamiya

  Wannan albam na dauke ne da wakokin shahararren mawakin Kannywood, Adam A. Zango.

  . 211 Plays . 4,343 Views
  Wakokin Adam A. Zango
  Pop-out Player
 • Created November 28, 2019 by Bakandamiya

  Ku saurari kasidar Hassan Adnan na yabon Annabi (SAW) mai taken 'Sannu Farin Duba'.

  . 188 Plays . 2,400 Views
  Sannu farin duba Annabi | Kasidar Hassan Adnan
  Pop-out Player
 • Created June 20, 2018 by Bakandamiya

  Wannan playlist na kunshe ne da wakokin shahararren mawakin Kannywood, Misbahu M. Ahmad.

  . 1 Like . 186 Plays . 8,098 Views
  Wakokin Misbahu Ahmad
  Pop-out Player