Sautuka

 • Created September 10, 2018 by Bakandamiya

  Littafin Jiki Magayi wanda John Tafida Umaru Zaria da Rupert M. East suka rubuta sannan kamfanin buga litattafai na Northern Nigerian Publishing Company, Zaria suka buga a shekarar 1955.

  . 2 Likes . 180 Plays . 3,277 Views
  Littafin Jiki Magayi na John Tafida Umaru Zaria da R. M. East
  Pop-out Player
 • Created Oct 17 by Bakandamiya

  Wannan albam na dauke ne da wakokin yabon Manzon Allah (SAW) wanda fasihi Musa Garba Gashua (MGG) ya rera.

  . 1 Like . 177 Plays . 1,551 Views
  Wakokin yabo na Musa Garba Gashua (MGG)
  Pop-out Player
 • Created November 9, 2018 by Bakandamiya

  Ku saurari karatun littafin Ruwan Bagaja wanda Alhaji (Dr) Abubakar Imam ya rubuta, bugawar Northern Nigeria Publishing Company (NNPC), Zaria, 1966

  . 146 Plays . 6,365 Views
  Littafin Ruwan Bagaja na Alhaji Abubakar Imam
  Pop-out Player
 • Created Jan 11 by Bakandamiya

  Ku saurari karatun littafin Gandoki wanda Walin Katsina Alhaji Muhammadu Bello Kagara ya rubuta.

  . 3 Likes . 135 Plays . 2,022 Views
  Littafin Gandoki na Muhammadu Bello Kagara
  Pop-out Player
 • Created June 20, 2018 by Bakandamiya

  Wannan playlist na kunshe ne da wakokin shahararren mawakin Kannywood, Misbahu M. Ahmad.

  . 1 Like . 107 Plays . 3,736 Views
  Wakokin Misbahu Ahmad
  Pop-out Player
 • Created June 29, 2016 by Rahmatu Lawan

  1 Comment . 10 Likes . 101 Plays . 4,787 Views
  Wakokin Hausa Old
  Pop-out Player