Featured Create an Ad

Sautuka

 • Created Feb 17 by Bakandamiya

  Shirin Rayuwa da Zamantakewa na wannan karo ya tattauna ne da wani dan jarida a garin Kaduna, Malam Yahaya Tasi'u Aliyu, game da muhimmaci da kuma illolin aure da wuri ga mata da maza. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da shi.

  . 3 Likes . 43 Plays . 680 Views
  Aure da wuri: Muhimmanci da Illoli | Hira da Yahaya Tasi'u A.
  Pop-out Player
 • Created Mar 5 by Aisha Abdullahi

  Ku saurari bayani bisa sabon novel da Aisha A. Yabo (Fulani) ta rubuta mai taken RAYUWARMU. Wannan sabon labari na dauke ne da abubuwan ban mamaki da al'ajabi da soyayya da kuma ban tausayi - littafi ne da yake ?auke da labarin rayuwarmu.

  2 Comments . 1 Like . 42 Plays . 591 Views
  Rayuwarmu: Sabon Hausa novel da Aisha A. Yabo ta rubuta
  Pop-out Player
 • Created Mar 30 by Bakandamiya

  A yau shirinmu na Rayuwa da Zamantakewa ya tattauna ne da Malama Sadiya Isa Sulaiman, Chairperson na Babajo Foundation, Kaduna, game da matsalolin dake tattare da korar yara daga gidajen iyayensu. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da ita.

  2 Comments . 22 Likes . 42 Plays . 632 Views
  Ba mafita ba ce korar yara daga gidajen iyayensu
  Pop-out Player
 • Created Feb 11 by Jamilu Abdurrahman

  WA?AR Mai Sona kenan Wacee haiman ya rera a 2019

  2 Comments . 4 Likes . 39 Plays . 425 Views
  Haiman Raees Mp3
  Pop-out Player
  • Add to my Playlist
   Mai Sona (39 plays)
 • Created Apr 29 by Lawan Dalha

  Ku saurari karatun Al Kur'ani cikakke (complete Quran) tare da Limamin Haramin Makkah, Al Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.

  4 Comments . 9 Likes . 38 Plays . 221 Views
  Karatun Al Quran cikakke | Sheikh Maher Al Muaiqly
  Pop-out Player
 • Created May 22 by Bakandamiya

  Ku saurari wakat 'asha rawa-rawa mata' na Ado Gwanja.

  . 6 Likes . 38 Plays . 253 Views
  Wakar asha rawa-rawa mata | Ado Gwanja
  Pop-out Player
 • Created Apr 13 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar da marigayi Alhaji Musa Dankwairo Maradun ya yiwa Bakalori Dam.

  . 6 Likes . 36 Plays . 267 Views
  Wakar Bakalori Dam | Alhaji Musa Dankwairo
  Pop-out Player
 • Created Apr 16 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar Alhaji Ahmed Aruwa na shahararren makalin Taushi, Alhaji Sani Aliyu Dandawo.

  . 1 Like . 36 Plays . 284 Views
  Wakar Ahmed Aruwa | Sani Aliyu Dandawo
  Pop-out Player
 • Created Mar 1 by Jamilu Abdurrahman

  Sabuwar wa?ata kenan mai suna Mairo

  2 Comments . 7 Likes . 35 Plays . 285 Views
  Mairo
  Pop-out Player
 • Created Apr 8 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar Ahmed Aruwa wacce marigayi Alhaji Musa Dankwairo Maradun ya rera masa.

  1 Comment . 7 Likes . 34 Plays . 321 Views
  Wakar Ahmed Aruwa | Alhaji Musa Dankwairo
  Pop-out Player