Featured Create an Ad

Sautuka

 • Created Apr 20 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar Alhaji Musa Dankwairo na Danmadamin Adamawa, Alhaji Ali Baba.

  . 4 Likes . 34 Plays . 298 Views
  Wakar Danmadami Ali Baba | Musa Dankwairo
  Pop-out Player
 • Created Feb 7 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar "Hafiz ga ni na zo..." na Umar M. Shareef.

  . 3 Likes . 33 Plays . 382 Views
  Hafiz ga ni na zo | Umar M. Shareef
  Pop-out Player
 • Created Apr 24 by Lawan Dalha

  Ku saurari tafsirin Alkur'ani mai girma na Ramadan 1441/2020 wanda Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya gabatar a ranar 29 Sha'aban 1441 (23/04/2020).

  . 13 Likes . 31 Plays . 892 Views
  00 Ramadan Tafsir 1441-2020 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
  Pop-out Player
 • Created October 3, 2019 by Rahmatu Lawan

  . 30 Plays . 1,108 Views
  Suratul Humaza
  Pop-out Player
 • Created Apr 26 by Lawan Dalha

  Karatun Alkur'ani Mai Girma, Surah Al-Baqara (002), tare da Limamin Haramin Makkah, Sheikh Maher Bin Hamad Al Muaiqly.

  1 Comment . 21 Likes . 29 Plays . 243 Views
  Quran Surah Al-Baqarah (002) | Sheikh Maher Al Muaiqly
  Pop-out Player
 • Created Mar 26 by Bakandamiya

  Ku saurari bayanin Professor Muhammad Arsalan Muhammad a game da cutar coronavirus. Shi dai Professor Muhammad Arsalan Muhammad na daga cikin manyan malamai da ke Tsangayar Shari’a ta Jami’ar Ahmadu Bello, kuma ya kasance mai fashin baki game da al’aumar yau.

  . 28 Plays . 493 Views
  Bayanin Prof. Muhammad Arsalan Muhammad game da coronavirus
  Pop-out Player
 • Created Apr 19 by Bakandamiya

  Shirinmu na Rayuwa da Zamantakewa na yau ya tattauna ne da Hajiya Dahara Salisu Mu'azu, Malama a Madarasatul Hubbul Ikwanil Islam, Kaduna, game da matsalolin dake tattare da baiwa tarbiyar 'ya mace kulaea fiye da na da namiji. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da ita.

  5 Comments . 9 Likes . 28 Plays . 454 Views
  Rashin kula da tarbiyar da namiji ba ya gyara na 'ya mace
  Pop-out Player
 • Created May 22 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar matan Arewa wacce Ado Gwanja a rera musu.

  . 8 Likes . 28 Plays . 191 Views
  Wakar matan Arewa | Ado Gwanja
  Pop-out Player
 • Created May 8 by Lawan Dalha

  Tafsirin Alkur'ani mai girma na 15 Ramadan 1441/2020 daga Masallacin An-Noor, Wuse II, Abuja wanda Sheikh (Dr) Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Alaramma Abdullahi Abba Zaria ke gabatarwa.

  . 2 Likes . 27 Plays . 233 Views
  15 Ramadan Tafsir 1441-2020 | Sheikh (Dr) Isa Ali Pantami
  Pop-out Player
 • Created Apr 26 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar marigayi Alhaji Adamu Dan Maraya Jos mai taken 'Amma mai akwai da babu dukka dangantakarsu dai-dai'.

  . 10 Likes . 26 Plays . 204 Views
  Wakar mai akwai da babu | Adamu Dan Maraya Jos
  Pop-out Player