Akwai membership plans guda uku da mutum zai iya subscribing a Bakandamiya, sun hada da: Basic Member, Standard Member da kuma Premium Member.
Da zarar mutum yayi sign up zai fara ne a matsayin Basic Member.
Kowane membership plan a cikin ukun nan zai iya posting abubuwa, zai iya yin comment da liking da duk wasu muhimman abubuwa da Bakandamiya ke da shi. Ga inda suka banbanta.
Features |
Basic |
Standard |
Premium |
Posting contents |
All modules |
All modules |
All modules |
Storage capacity |
5GB |
10GB |
Unlimited |
Network selection during posting |
No |
No |
Yes |
Custom profile style |
No |
No |
Yes |
Sending private message |
Only to friends |
To all members |
To all members |
Message editor |
Plain text |
Rich text |
Rich text |
Changing username |
No |
No |
Yes |
Karin bayani: *Modules yana nufin sashen rubutu, bidiyoyi, sautuka, hotuna ko zauruka.
Kudin subscription plan
Membership Plan |
Monthly |
Yearly |
Basic |
Free |
Free |
Standard |
N1000 |
N10,000 |
Premium |
N1500 |
N15,000 |
Mamba na iya subscribing ta hanya biyan kudi a banki sannan a turo shaidar biya da takaitaccen bayanin dalilin biyan kudi a email namu admin@bakandamiya.com
Account Details
Da zarar mun tabbatar da biyan kudin, za mu yi upgrading na mamba zuwa plan da ya biya, sannan mu sanar da shi/ita. Babu refund na kudi da zarar mun kammala process na upgrading na mamba.
A koda yaushe mamba na iya upgrading ko downgrading. Kawai a tuntube mu.
Don neman karin bayani kuna iya aiko mana da sako a shafinmu na ‘Contact” ko kuma ta WhatsApp: +234 (0) 907 230 4548