Posted by
Bakandamiya April 4, 2020 -
18 votes -
886 views
A yanzu haka mutane a fadin duniya na ta buga muhawara:
Wasu na ganin zama a gida har Allah Ya kawo karshen wannan cuta ta coronavirus shi ya fi a'ala saboda bayan ta wuce kowa zai fito ya ci gaba da harkokinsa.
Wasu kuma gani suke matsalar da zaman gidan zai kawo nan gaba, musamman abin da ya shafi tattalin arziki har da ma yunwa, sai ya fi illar da coronavirus za ta yi.
Mene ne ra'atin