Polls

Polls » Yawaitar 'yan madigo a Arewa

Rahmatu Lawan's Polls

Yawaitar 'yan madigo a Arewa

Mene ne ya sa harkar madigo ya yi yawa a cikin matan arewa a yau. Za?i ?aya daga cikin amsoshin da suke ?asa, ko ka/ki rubuta ra'ayinka/ki a comment section.
Show Results  |  Share  |  Report  |  14 votes  |  5,008 views

Comments

12 comments
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan Haka ne, rashin aure na daga cikin abubuwan da ke kara wannan matsalar.
  April 28, 2019 - Report
 • Bello Ahmadu Alkammawa
  Bello Ahmadu Alkammawa Abinda zance a nan shi ne, masu yin wannan nau'in fasikanci suna bukatar addu'ar mu gabadaya, Allah ya shirya su, saboda lamarin ya wuce tunanin mai hankali dangane da sha'anin saboda babu wanda babu a ciki, sai dai rashin tsoron Allah yana daya daga...  more
  June 6, 2019 - 1 likes this - Report
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan Gaskiya ne suna bukatar addu'o'inmu domin 'yan uwanmu ne. Allah Ya shiryesu, Ya dawo da su kan hanya. Allah Ya karemu mu kuma da zuri'a baki daya, amin.
  July 21, 2019 - Report
 • Idris Yahaya
  Idris Yahaya Yawan kallace-kallacen film batsa yana daga cikin abus
  August 7, 2019 - 1 likes this - Report