game da yanayin da muke ciki binciken wayoyin juna da ma'aurata keyi yajawo tashin hankulan jjuna tare da rasa rayuwa da Kuma mutuwar aure,meye mafita.
Rahmatu Lawan
Kai amma kin tabo topic da ya kamata a yi magana akai my sis! Amma har muji ra'ayin sauran mambobi. Sai dai options da ki ki bayar ba yawa. We need more options.
Maishaq MuhammadSannan aji tsoron Ubangiji, musamman Ma Su Mata Sune suke tsokono Irin wadannan abubuwan Har yazama ansamu Rashin jituwa da mace macen auratayya wasuma harda Rasa rayuka atsakaninsu, Iyaye Dole Su dage Wajen nasihantar da yayansu Mata akan Irin wadannan... moreSannan aji tsoron Ubangiji, musamman Ma Su Mata Sune suke tsokono Irin wadannan abubuwan Har yazama ansamu Rashin jituwa da mace macen auratayya wasuma harda Rasa rayuka atsakaninsu, Iyaye Dole Su dage Wajen nasihantar da yayansu Mata akan Irin wadannan abubuwan, Sannan Suma mazajen yakamata suji tsoron ubangijinsu Su Sani Aure ba Wasa bane, Sannan Akwai Ranar da zatazo za'a tambayi Kowa Yadda yatafiyatar da kiwo da'aka damka masa, Allah Yasa mufi karfin zukatanmu
Comments