Polls

RUWAN DA RE

game da yanayin da muke ciki binciken wayoyin juna da ma'aurata keyi yajawo tashin hankulan jjuna tare da rasa rayuwa da Kuma mutuwar aure,meye mafita.
Show Results  |  Share  |  Report  |  13 votes  |  1,920 views

Comments

2 comments
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan Kai amma kin tabo topic da ya kamata a yi magana akai my sis! Amma har muji ra'ayin sauran mambobi. Sai dai options da ki ki bayar ba yawa. We need more options.
  July 27, 2019 - 2 like this - Report
 • Maishaq Muhammad
  Maishaq Muhammad Sannan aji tsoron Ubangiji, musamman Ma Su Mata Sune suke tsokono Irin wadannan abubuwan Har yazama ansamu Rashin jituwa da mace macen auratayya wasuma harda Rasa rayuka atsakaninsu, Iyaye Dole Su dage Wajen nasihantar da yayansu Mata akan Irin wadannan...  more
  March 28, 2020 - Report

Sababbin Ra'ayoyi