Polls

Kashe dukiya mai yawa wajen aure

Sanin kowa ne yanzu aure ya yi tsada. Kowa so ya ke bukinsa/ta ya fi na dan uwansa/ta kyau da shahara. To wannan gasar dai da alama ya fara shiga jiki. Mutane da yawa sai korafi suke yi. To amma abin tamyar anan shi ne, wai shin laifin na waye ne? Zabi amsa daya ta hanyar latsa digon da ke tattare da ra'ayinka/ki a jirin ra'ayoyi. Sannan kuma za ku iya yin comment na amsarku idan babu sh
Show Results  |  Share  |  Report  |  9 votes  |  1,454 views

Comments

2 comments
 • Maishaq Muhammad
  Maishaq Muhammad Laifin Iyayene Muddin Iyayen Sun rike kansu Kuma Gidan Gidan tarbiyane Komai Zai faru Babu ruwansu musamman bangaren amarya Sannan Suma bangaren ango, Amma Muddin zasu saurarin zantukan en hassada cewa unguwa Kaza anyi abinda yafi Wannan KO nan makwabta...  more
  March 28, 2020 - 1 likes this - Report
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan Amin Ya Allah
  March 28, 2020 - Report

Sababbin Ra'ayoyi