Polls

Hawan sallar da tafi kayatar da ku

Bisa dukkan alamu a bana masaratun kasashen Hausa sun gabatar da bukukuwa da kuma hawan sallah masu kayatarwa, nuna al'adu da tarihi. A cikin ire-iren hotuna da kuma gani na zahiri da ku ka yi na wadannan bukukuwan sallah, wace masarauta ko al'umma hawar sallarsu ta fi burgeku?
Show Results  |  Share  |  Report  |  15 votes  |  2,517 views

Comments

2 comments