Polls » Shin karin aure na kara yawan taulaci a Arewacin Nijeria?
Shin karin aure na kara yawan taulaci a Arewacin Nijeria?
A jiya Sarkin Kano, Mai martaba Sanusi Lamido Sanusi, ya yi wani magana akan cewa laillai karin aure da mazajen aurewa suke yi suna kuma haihuwan 'ya'ya barkate na kara yawan talauci a kasa. Ya ya ku ke ganin kalaman sarkin suke? Zabi daya daga cikin ra'ayoyin da ke kasa. Sannan kuna iya karin bayani idan kuna bukata a wajen comment.
No Stickers to Show