Polls

KASHE KAI

Ganin cewa yana daga cikin abubuwan da suke damun al'ummomi da dama a wannan zamani. A ganin ku ta wace hanya ce za'a iya da?ile yawaitar samun mutane ma su kashe kawunansu?
Show Results  |  Share  |  Report  |  6 votes  |  1,170 views

Comments

4 comments
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan Karin bayani akan options na ka kuma shi ne, ya kamata mutane su rika lura da na kusa da su wata kila suna cikin damuwa domin a taimaka musu. Yanzu muna cikin zamanin da mutane da yawa ba su da abokin shawara/magana, kowa kansa kawai ya sani. A gani na...  more
  February 11, 2020 - 2 like this - Report
 • Jamilu Abdulrahman
  Jamilu Abdulrahman Wannan zance naki haka yake. Allaah ya ba mu ikon taimakawa, su kuma Allaah ya basu ikon fahimta
  February 11, 2020 - 1 likes this - Report
 • Rislanuddeen Tanimu
  Rislanuddeen Tanimu Gwamnatoci suyi kokarin kare hakkokin al'umma kuma su bude wani ofishin korafi dan sauraren koken jama'a,haka kuma mu al'umma mu rika taimako da kokarin fahimtar halin da 'yan uwanmu suke ciki,malamai su rika wa'azantar tare fadin makomar wanda ya kashe...  more
  May 6, 2020 - 1 likes this - Report
 • Jamilu Abdulrahman
  Jamilu Abdulrahman Gaskiya ne
  May 10, 2020 - Report

Sababbin Ra'ayoyi