Ganin cewa yana daga cikin abubuwan da suke damun al'ummomi da dama a wannan zamani. A ganin ku ta wace hanya ce za'a iya da?ile yawaitar samun mutane ma su kashe kawunansu?
Rahmatu LawanKarin bayani akan options na ka kuma shi ne, ya kamata mutane su rika lura da na kusa da su wata kila suna cikin damuwa domin a taimaka musu. Yanzu muna cikin zamanin da mutane da yawa ba su da abokin shawara/magana, kowa kansa kawai ya sani. A gani na... moreKarin bayani akan options na ka kuma shi ne, ya kamata mutane su rika lura da na kusa da su wata kila suna cikin damuwa domin a taimaka musu. Yanzu muna cikin zamanin da mutane da yawa ba su da abokin shawara/magana, kowa kansa kawai ya sani. A gani na idan muka bawa masu matsala dama tsakani da Allah muka saurare su ba tare da judgment ba, za a iya rage wannan matsala ta kashe kai a cikin al'umma. Idan kuma ka ga ba za ka iya taimakon mutum ba to ka taimaka ka hada su da wanda zai iya idan da hali. Abin nufi, mu yi kokarin ko ta wani hanya mutaimakawa wadannan su ke cikin damuwa da ke kusa da mu. less
Rislanuddeen TanimuGwamnatoci suyi kokarin kare hakkokin al'umma kuma su bude wani ofishin korafi dan sauraren koken jama'a,haka kuma mu al'umma mu rika taimako da kokarin fahimtar halin da 'yan uwanmu suke ciki,malamai su rika wa'azantar tare fadin makomar wanda ya kashe... moreGwamnatoci suyi kokarin kare hakkokin al'umma kuma su bude wani ofishin korafi dan sauraren koken jama'a,haka kuma mu al'umma mu rika taimako da kokarin fahimtar halin da 'yan uwanmu suke ciki,malamai su rika wa'azantar tare fadin makomar wanda ya kashe kansa. Ina ganin a haka za a samu sauƙin aikata kisan
Comments