Polls

Tura hoton/video tsiraici ga masoya

Shin ya kamata mace ko na miji ya/ta turawa masoyin da ya/ta amince da su hoton/video tsiraicin sa/ta? (Masoya na iya kasancewa mata da miji). Zabi daya da ga cikin options da ke zuwa ko ku yi comments a kasa don karin bayani.
Show Results  |  Share  |  Report  |  34 votes  |  39,156 views

Comments

10 comments
 • musa Idrisjakara
  musa Idrisjakara Bai kamataba
  October 20, 2020 - Report
 • Manicrosy
  Manicrosy Inde tsakanin mata da miji ne inkunga zaku iya kuna iya yi
  Jan 1 - Report
 • Umar1984
  Umar1984 Ai tsiraici ba adobane da zai bayyana kyan mai shi hasalima yana da muni idan kai duba da sassan jikin ka, don haka ko awajen jima'i wasu malamai suke "karhanta" ma'aurata su kalli al'aurarsu don kar mutum yaga wani abu da zai k'ank'amin d'an unwansa...  more
 • Mukhtar Musa Karami Abu Hisham
  Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Bai daceba ko kadan