Polls » Zuwa aiki ga mace
Zuwa aiki ga mace
A wannan zamani mafi yawan mata sunfi son su dogara da kansu saboda yanayi na rayuwa. Saboda haka burin yawancin mata shi ne su sami aikin yi daga gwamnati ko kuma aikin private. Amma yawanci za ka tarar maza basu fiya wayan son barin matansu suje aiki ba.
A ganinku, wani dalili ne ya ke sa maza basu son matansu su rika zuwa aiki? Ku zabi daya daga cikin options da na lissafo ko kuma ku yi com
Comments