Polls

Zuwa aiki ga mace

A wannan zamani mafi yawan mata sunfi son su dogara da kansu saboda yanayi na rayuwa. Saboda haka burin yawancin mata shi ne su sami aikin yi daga gwamnati ko kuma aikin private. Amma yawanci za ka tarar maza basu fiya wayan son barin matansu suje aiki ba. A ganinku, wani dalili ne ya ke sa maza basu son matansu su rika zuwa aiki? Ku zabi daya daga cikin options da na lissafo ko kuma ku yi com
Show Results  |  Share  |  Report  |  32 votes  |  1,254 views

Comments

8 comments
 • MUHAMMAD GHAZZALI
  MUHAMMAD GHAZZALI A gaskiya mafi yawan mazaje su kan so samun isasshen lokaci tareda matayensu musamman ma saboda kula da wasu ababen gida da kuma yara idan Allah ya albarkace su da samu. Sau da yawa kakan samu gidajen da mata suke zuwa aiki reno yana komawa ne hannun...  more
  August 6, 2020 - 1 likes this - Report
 • Maryam Muhammad Hassan
  Maryam Muhammad Hassan Wasu daga cikin mazan mugunta ke hanasu barin yaran su suyi aiki domin suna bakin cikin su samu su dogara da kansu
  August 26, 2020 - 2 like this - Report
 • Muhammad Zaharaddin
  Muhammad Zaharaddin Baiwar Allah kiyi hkr
  August 29, 2020 - Report
 • Muhammad Zaharaddin
  Muhammad Zaharaddin Amma yanayin rayuwa yau se a hankali
  August 29, 2020 - Report

Sababbin Ra'ayoyi