Polls

Wane gudumawa ya fi muhimmanci ga samuwar karatun matashi?

Abubuwa da dama kan taka rawa wajen samuwar karatu ga matshi, kama daga gudumawar iyaye zuwa na gwamnati da malamai da al'ummar unguwa da shi matshin kansa. Ku zabi ra'ayinku abisa abinda ku ke gani ya fi muhimmanci daga cikin abubuwan nan guda biyar. Ku latsa don zabar ra'ayoyinku.
Show Results  |  Share  |  Report  |  5 votes  |  1,049 views

Comments

3 comments

Sababbin Ra'ayoyi