Polls

Shin soke Hukumar SARS ta Najeriya ya dace?

Duba da irin yadda kokawar al'umma ta nuna, wannan Hukuma ta SARS ta na cin zarafin jamma'a kwarai ainun. To amma a ra'ayinka/ki shin hakan ya dace? Ku zabi daya daga cikin options da ke kasa. Ku yi comment idan kuna da karin bayani.
Show Results  |  Share  |  Report  |  5 votes  |  665 views

Comments

3 comments
 • Jidda Washa
  Jidda Washa Bai dace a soke su ba gaskiya
  October 15, 2020 - 1 likes this - Report
 • Abdullahi Arzika Jaredi
  Abdullahi Arzika Jaredi Hmm mu fa yan arewa mun kasa gane miyagun kudanci wlh shiyasa .
  Duk wanda ke bibiyar lamarin SARS a kudanci zaiga bakuwa suke takurawa ba face barayi yan daba da kuma kungiyoyin asiri, kashi mutumen ai yan kungiyar asirin sila dan su SARS suka yi harbi...  more
  October 15, 2020 - 1 likes this - Report
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan Amin
  October 31, 2020 - Report