Polls

MENE NE DALILIN TABARBAREWAR TSARO A NIJERIYA?

Yau a Nijeriya tsaro ya yi karanci. Daga labarin sace dalibai a makarantunsu sai na sace daidaikun mutane a gari su muke tashi da su a kullum. Zabi daya ko ku yi comments na dalilin da ya kaimu wannan hali.
Show Results  |  Share  |  Report  |  39 votes  |  699 views

Comments

8 comments
 • nafiu Muhammad
  nafiu Muhammad Ba wani talauci a kasar Nigeria a yau da zai tilasta mutane afkawa cikin wannan hali na kashe-kashen mutane da garkuwa da mutane, sai dai hali na son zuciya da durkushewar imani.

  Idan mu ka yi duba da yadda a zamanin baya, kasar ta na nan, yanayin yana...  more
  December 14, 2020 - 1 likes this - Report
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan Kayi gaskiya ni ma sai ina gani akwai matsalar shugabanci a kasarmu ne kawai. Ai idan akwai tsaro yadda ya kamata talaucin da ake ciki bai kai mutane su haukace haka ba... ba tsoro ba imani ba tausayi...
  December 16, 2020 - Report
 • Abdussalam
  Abdussalam Gaskiya rashin shugabanci nagarine sanadiyyar haka akarasa aikinyi ba ingantaccen ilimi
 • Salisu Abdullahi
  Salisu Abdullahi Rashin ingattaccen shugabanci ne