Featured Create an Ad

Polls

 • Bakandamiya

  Wahalar da zaman gida zai haifar ya fi na coronavirus

  Posted by Bakandamiya Apr 4 - 17 votes - 319 views
  A yanzu haka mutane a fadin duniya na ta buga muhawara: Wasu na ganin zama a gida har Allah Ya kawo karshen wannan cuta ta coronavirus shi ya fi a'ala saboda bayan ta wuce kowa zai fito ya ci gaba da harkokinsa. Wasu kuma gani suke matsalar da zaman gidan zai kawo nan gaba, musamman abin da ya shafi tattalin arziki har da ma yunwa, sai ya fi illar da coronavirus za ta yi. Mene ne ra'atin
 • Bakandamiya

  Hawan sallar da tafi kayatar da ku

  Posted by Bakandamiya July 9, 2016 - 14 votes - 1,770 views
  Bisa dukkan alamu a bana masaratun kasashen Hausa sun gabatar da bukukuwa da kuma hawan sallah masu kayatarwa, nuna al'adu da tarihi. A cikin ire-iren hotuna da kuma gani na zahiri da ku ka yi na wadannan bukukuwan sallah, wace masarauta ko al'umma hawar sallarsu ta fi burgeku?
 • Bakandamiya

  Wani dan wasan kwaikwayon Kannywood ya fi burgeka?

  Posted by Bakandamiya June 23, 2016 - 14 votes - 1,746 views
 • Rahmatu Lawan

  Tura hoton/video tsiraici ga masoya

  Posted by Rahmatu Lawan Feb 17 - 13 votes - 22,960 views
  Shin ya kamata mace ko na miji ya/ta turawa masoyin da ya/ta amince da su hoton/video tsiraicin sa/ta? (Masoya na iya kasancewa mata da miji). Zabi daya da ga cikin options da ke zuwa ko ku yi comments a kasa don karin bayani.
 • Rahmatu Lawan

  Yawaitar 'yan madigo a Arewa

  Posted by Rahmatu Lawan April 13, 2019 - 12 votes - 2,307 views
  Mene ne ya sa harkar madigo ya yi yawa a cikin matan arewa a yau. Za?i ?aya daga cikin amsoshin da suke ?asa, ko ka/ki rubuta ra'ayinka/ki a comment section.
 • Imrana Abubakar

  ABINCIN HAUSAWA

  Posted by Imrana Abubakar July 4, 2017 - 11 votes - 1,771 views
  Acikin abincin hausawa wani abinci ne suka fi Ji dashi
 • Lawi Yusuf Maigidan Sama

  Aure

  Posted by Lawi Yusuf Maigidan Sama June 15, 2017 - 11 votes - 1,766 views
  Cikin wa?annan jerin mutane a aure wanne ne ya fi shiga hidima kafin aure ?
 • Bakandamiya

  Change Begins with Me

  Posted by Bakandamiya September 9, 2016 - 11 votes - 1,726 views
  Kashi nawa cikin 100 ku ka gamsu da sabon shirin Shugaban Nigeria, Muhammadu Buhari na cewa 'canji ya fara a kaina'? #changebeginswithme
 • Lawan Dalha

  SPELLING QUIZ: Choose the correct spelling

  Posted by Lawan Dalha July 20, 2017 - 11 votes - 1,659 views
  From the list of words, choose the word that is spelt correctly. Please, try your spelling memory without having to check. It's just learning for fun!
 • Hadiza Balarabe

  RUWAN DA RE

  Posted by Hadiza Balarabe July 27, 2019 - 11 votes - 929 views
  game da yanayin da muke ciki binciken wayoyin juna da ma'aurata keyi yajawo tashin hankulan jjuna tare da rasa rayuwa da Kuma mutuwar aure,meye mafita.
 • Rahmatu Lawan

  Shin karin aure na kara yawan taulaci a Arewacin Nijeria?

  Posted by Rahmatu Lawan Jan 26 - 11 votes - 276 views
  A jiya Sarkin Kano, Mai martaba Sanusi Lamido Sanusi, ya yi wani magana akan cewa laillai karin aure da mazajen aurewa suke yi suna kuma haihuwan 'ya'ya barkate na kara yawan talauci a kasa. Ya ya ku ke ganin kalaman sarkin suke? Zabi daya daga cikin ra'ayoyin da ke kasa. Sannan kuna iya karin bayani idan kuna bukata a wajen comment.
 • Atika Muhammad

  Kiwon lafiya

  Posted by Atika Muhammad June 8, 2017 - 9 votes - 1,781 views
  Wace cuta ce ta fi barazana ga rayuwar Al'umma a yanxu