Polls

 • Rahmatu Lawan

  Kashe dukiya mai yawa wajen aure

  Posted by Rahmatu Lawan Oct 6 - 4 votes - 162 views
  Sanin kowa ne yanzu aure ya yi tsada. Kowa so ya ke bukinsa/ta ya fi na dan uwansa/ta kyau da shahara. To wannan gasar dai da alama ya fara shiga jiki. Mutane da yawa sai korafi suke yi. To amma abin tamyar anan shi ne, wai shin laifin na waye ne? Zabi amsa daya ta hanyar latsa digon da ke tattare da ra'ayinka/ki a jirin ra'ayoyi. Sannan kuma za ku iya yin comment na amsarku idan babu sh
 • Hadiza Balarabe

  RUWAN DA RE

  Posted by Hadiza Balarabe Jul 27 - 3 votes - 465 views
  game da yanayin da muke ciki binciken wayoyin juna da ma'aurata keyi yajawo tashin hankulan jjuna tare da rasa rayuwa da Kuma mutuwar aure,meye mafita.
 • Aliyu Sale Umar

  Dalilan da ke kowan yawan shaye-shaye

  Posted by Aliyu Sale Umar Sep 6 - 3 votes - 302 views
  Wai shin me ke kawo yawan shan kaya ne a tsakanin matasa a yanzu?
 • Imrana Abubakar

  Siyasar 2019

  Posted by Imrana Abubakar October 7, 2017 - 2 votes - 1,168 views
  A yau in baba buhari ya ce ba zai tsaya takara ba a 2019, to acikin waÉ—annan waye kake ganin zai fi tasiri a jam'iyar APC?